Home Labaran Noma Cikin gida Nigeriya

Cikin gida Nigeriya

Ko sabuwar ma’aikatar dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma?

A wani yunƙuri na shawo kan rikicin shekara da shekaru tsakaninn manoma da makiyaya a Najeriya, Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yanke shawarar kafa...

Abubuwa shida da suka kamata ku sani game da janye harajin abinci na gwamnatin...

Bayan janyewa ko kuma goge sanarwar da gwamnatin Najeriya ta fitar game da cire haraji kan wasu kayayyakin abinci da ake shigar da su...

A raba tallafin takin gwamnati kan lokaci don manoma su amfana – AFAN

A Najeriya, kungiyar manoman kasar ta All Farmers Association of Nigeria (wato AFAN) ta bayyana farin ciki game da takin zamani da gwamnatin kasar...

Matan gwamnoni sun shawarci hadin gwiwa da uwargidan shugaban kasa Oluremi a yunkurin samun...

Matan Gwamnoni Sun Shawarci Hadin Gwiwa da Uwargidan Shugaban Kasa, Oluremi a Yunkurin Samun Tabbataccen Abinci An yi kira ga matan gwamnonin jihohi 36 na...

Yadda ake saye amfanin gona tun kafin girbi a boye don cin kazamar riba

Wata ƙungiyar kare haƙƙin bil'Adama mai suna Progressive Mind for Developement Initiative, ta bankado yadda wasu masu hannu da shuni sukan tura wakilansu zuwa...

Ambaliya a Bauchi: ‘Ko kwatar amfanin da muka shuka ba za mu samu ba’

Mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a sassa da dama na jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya sun shaida wa BBC irin ɗumbin dukiya...