Ko sabuwar ma’aikatar dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma?
A wani yunƙuri na shawo kan rikicin shekara da shekaru tsakaninn manoma da makiyaya a Najeriya, Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yanke shawarar kafa...
A raba tallafin takin gwamnati kan lokaci don manoma su amfana – AFAN
A Najeriya, kungiyar manoman kasar ta All Farmers Association of Nigeria (wato AFAN) ta bayyana farin ciki game da takin zamani da gwamnatin kasar...
Yadda gwamnatin jihar Gombe ta karya farashin taki ga manoma
Yayin da damuna ta fara kan kama a Najeriya, gwamnatin jihar Gombe ta fara ɗaukar matakan samar wa da manoma a jihar takin zamani...
Kasuwancin kiwon kifi a Najeriya
Wannan shine ɗayan shahararrun kasuwancin noma da riba a Najeriya. A zamanin yau, ba za ku iya kama kifi kawai daga kandami na gida...
Kasuwancin noma Doya a Najeriya
Kasuwancin noma yana da alaƙa tare da samar da amfanin gona, don cinye shi da sarrafa shi a...