Gwamnatin Jigawa ta rage kuɗin takin zamani daga dubu 26 zuwa 16
Gwamnan Jihar Jigawa da kea arewacin Najeriya Alhaji Umar Namadi ya ce sun gama tanadin taimakawa monama a jihar domin rage musu raɗaɗin cire...
Ambaliya a Bauchi: ‘Ko kwatar amfanin da muka shuka ba za mu samu ba’
Mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a sassa da dama na jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya sun shaida wa BBC irin ɗumbin dukiya...
Mafita game da kwararowar hamada a yankin Arewa 1
MAFITA GAME DA KWARAROWAR HAMADA A YANKIN AREWA 1
Masu karatu barkan mu da sake saduwa a wannan mako a wannan mudawwana tamu ta noma...
Noman masara-Darasi na 2
NOMAN MASARA
Barkan mu da sake saduwa a wannan mako inda muke bayani akan amfanin gona mafi samun daukaka a tsakanin yan'uwansa wato masara, in...
Kasar noma da kiwo
KASAR NOMA DA KIWO A NAJERIYYA
TSARIN MALLAKAR KASA A NAJERIYYA
Tsarin mallakar kasa shine hanya da ake bi domin wannan kasar ta zama taka wato...