Latest Pet News
Noman tumatir🍅 na latti inji Hausawa😂, Off-season inji turawa
Amatsayinku na manoma bawai kadai iya shukawa da kula da shukokinmu shine Abinda yafi kamata mu iyaba, Sanin lokutan da idan kashuka abu zaizo bashi sosai a kasuwanni yanada matuqar muhimmanci,...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin ‘Green Money Project’, da nufin karfafawa matasa manoma 100,000 aikin yi a kashi na farko.
Domin yin rijista Shiga wannan link din na Kasa
https://thegreenmoneyproject.ng/reg
GABATARWA
Idan aka yi maganar kajin gida ba sai an yi dogon bayani ba kowa ya san me ake nufi. Musamman yanzu da ake fama da tsadar abincin kaji. Ga kuma matsalar kasuwa in...
Animal Health
SABABIN RUBUTU
Noman Tumatir By Mubarak Wada
Noman tumatir🍅 na latti inji Hausawa😂, Off-season inji turawa
Amatsayinku na manoma bawai kadai iya shukawa da kula da shukokinmu shine Abinda yafi kamata mu...
FG Ta Kaddamar da ‘Green Money Project’ don Tallafawa Matasa Manoma 100,000
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin ‘Green Money Project’, da nufin karfafawa matasa manoma 100,000 aikin yi a kashi na farko.
Domin yin rijista Shiga...
Kiwon Kajin Hausa A Zamanance – Darasi Na 1
GABATARWA
Idan aka yi maganar kajin gida ba sai an yi dogon bayani ba kowa ya san me ake...
Noman masara-Darasi na 1
NOMAN MASARA
Masu karatu barkan mu da sake saduwa a wannan mudawwana ta noma da kiwo da fatan ana samun waraka daga abubuwan da muke...
Sanin mene taki da yadda ake amfani dashi
TAKI(Fertilizer)
MENENE TAKI?
Taki shine duka wani sinadari (nutrient) wanda shuka (plants) ke buqata don samarda amfani me yawa da inganci.
MUNADA TAKI KASHI BIYU 2.
....Takin Gargajiyan(Organic...




















