SABABIN RUBUTU

Noman Tumatir By Mubarak Wada

Noman tumatir🍅 na latti inji Hausawa😂, Off-season inji turawa Amatsayinku na manoma bawai kadai iya shukawa da kula da shukokinmu shine Abinda yafi kamata mu...

FG Ta Kaddamar da ‘Green Money Project’ don Tallafawa Matasa Manoma 100,000

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin ‘Green Money Project’, da nufin karfafawa matasa manoma 100,000 aikin yi a kashi na farko. Domin yin rijista Shiga...

Kiwon Kajin Hausa A Zamanance – Darasi Na 1

GABATARWA Idan aka yi maganar kajin gida ba sai an yi dogon bayani ba kowa ya san me ake...
Noman Masara

Noman masara-Darasi na 1

NOMAN MASARA Masu karatu barkan mu da sake saduwa a wannan mudawwana ta noma da kiwo da fatan ana samun waraka daga abubuwan da muke...

Sanin mene taki da yadda ake amfani dashi

TAKI(Fertilizer) MENENE TAKI? Taki shine duka wani sinadari (nutrient) wanda shuka (plants) ke buqata don samarda amfani me yawa da inganci. MUNADA TAKI KASHI BIYU 2. ....Takin Gargajiyan(Organic...